Bana Bawa Ko Wacce Budurwa Shawarar Ta Sake Shiga Harkar Fim Jaruma Tayi Babban Tonon Asiri

Bana Bawa Ko Wacce Budurwa Shawarar Ta Sake Shiga Harkar Fim Jaruma Tayi Babban Tonon Asiri

Tace ita a yanzu bata goyon bayan duk wata mace wacce take da shirin shigowa wannan harka ta Film wanda aganainta kamar kaskancine kuma yanzu darajar ya mace shine gidan mijinta bata da wani waje wanda yakai wannan waje.


Ta bayyana haka ne a wata sabuwar hira da gidan jaridar BBC Hausa sukayi da ita wanda wannan jarumar ta dinga fadar wasu matsaltsalu wanda kannywood take fuskanta yanzu musamman daga wajen jama’ar gari sabuwa da irin kallon da ake musu na rashin fahimta.




Post a Comment

Previous Post Next Post