Yakamata Hukuma Ta Dauki Mataki Akan Akan Wannna Mutumin Dake Kiran Kansa Jahili Mamali Yana Aikata Iskanci.
Kalli Vedion Yadda Jama'a Suka Fusata Kan Yadda Wani Takaddari Yake Badilanci Da Sunan Comedy.
Mutane Da Dama Sunyi Kiran Akan Da Hukumar Hisbah Ta Shiga Lamarin