Ina Takaicin Yadda Yara Kanana Wadanda Na Haifa Suke Tururuwar Turomin Sakonnin Soyaya A Shafukana Na Sada Zumunta- Hadiza Saima

Ina Takaicin Yadda Yara Kanana Wadanda Na Haifa Suke Tururuwar Turomin Sakonnin Soyaya A Shafukana Na Sada Zumunta- Hadiza Saima

Fitacciyar jarumar Kannywood Hadiza Saima ta nuna ɓacin ranta kan yadda mabiya shafinta ke turo mata da saƙonnin soyayya a ko wace rana, jarumar ta ce

"Babban abin takaicin ma dake ɓatamin rai sai ka shiga profile ɗin mutun sai kaga daga haihuwar 1995-1999-2000 duk waɗannan ƴaƴan cikina ne na haife su amma basu da aikin yi a kullum sai aiko min da saƙonnin soyayya

Wani ma sai kaji yana cewa a shirye nake idan kin shirya kimin reply in fito kuma ƙarya yake a gidansu ake cida

Post a Comment

Previous Post Next Post