Wannan bidiyon da za ku kalla ya dauki hankalin jama'a sosai musamman a kafafen sada zumunta na zamani inda aka ga wata amarya ta rungume angonta Jim kadan bayan an daura musu aure.
Wannan bidiyon da za ku kalla ya dauki hankalin jama'a sosai musamman a kafafen sada zumunta na zamani in…