Abuja – Wata mazauniyar burnin tarayya Abuje dake faÉ—i tashin zama uwa tana neman kyakkyawan mutumin da zai iya sanya wa ta É—auki ciki.
Tauraruwar mai amfani da kafar sada zumunta, Uwaoma Susan Joseph, ita ce ta bayyana bukatar matar a dandalin Facebookbukatar matar a dandalin Facebook tare da sakaya bayanan matar legit na ruwaito
Yayin da matar mai kuÉ—i ta shirya biyan duÆ™ wanda ya ci sa’ar gama wannan aikin Naira Miliyan N3m, ta kuma kafa wasu sharuÉ—É—a yayin gudanar da lamarin.
Susan ta bayyana cewa matar tace duk wanda zai aikin za’a É—aure masa ido lokacin da zasu sadu. Kuma zata rike shi har sai an tabbatar da ta samu juna biyu.
Babban dalilin da yasa za’a É—aure wa mutumin ido shi ne don kar nan gaba ya dawo yana nemanta da É—ansa. Susan tace:
“Suzy dan Allah ki rubutu game da ni, ina bukatar mutumin da zai mun ciki, kyakkyawan mutum. Za’a É—aure masa fuska duk lokacin da zai kwanta dani kuma zan biya shi.”
“Abinda yasa za’a rufe masa fuska shi ne don kar ya dawo nan gaba yana nemana da É—an, zan rikenshi har sai an tabbatar na samu ciki sannam zai tafi. Ina zaune a Abuja ni zan kula da komai na kuÉ—i.”
“Dan Allah ki É“oye sunana, tace kuÉ—in da zata biya miliyan uku cas”
Martanin mutane
Melodiesofpraise tace:
“Lallai kuwa, Allah yasa kar gobe ya dawo ya jefa ki cikin matsala, ya matsa miki sai kin nuna masa É—ansa, shawara ki bar matar ta nemi wanda zai mata aiki da kanta.”
Queen Isaac Emejuru tace:
“Ki rufe idon É—an wasu har sai kin É—auki ciki, ya kenan idan ke ba mai É—auka da wuri bace? Zaki ci gaba da rufe masa ido har tsawon shekara biyu kenan? Ya za’ai idan baki samu cikin ba, shin zaki biya ladan