Ikon Kalli Yadda wata Budurwa Tayi Sujjadar Godia Saboda Tayi waya da Aisha Humaira

Ikon Kalli Yadda wata Budurwa Tayi Sujjadar Godia Saboda Tayi waya da Aisha Humaira

Ikon Kalli Yadda wata Budurwa Tayi Sujjadar Godia Saboda Tayi waya da Aisha Humaira,



Wata Budurwa kenan wacce take Matukar son fitacciyar Jarumar Kannywood aisha Humaira tayi Sujjadar Godia ga Allah bayan da tayi waya ta Jarumar.


Sayyada Sadiya Haruna Itace wacce ta wallafa Faifan Vedion a shafinta na Tiktok a yayinda Budurwa take murna harma ta kasa tashi tsaya saboda jin dadin faruwar hakan.


Post a Comment

Previous Post Next Post