Yadda Bidiyon Wannan Matar Da Bata Da Ido Da Hanci Ya Sanya Mutane Kuka.

Yadda Bidiyon Wannan Matar Da Bata Da Ido Da Hanci Ya Sanya Mutane Kuka.

Wata mata mai suna Amina da ke rayuwa a wani kauye a nahiyar Africa ta matukar daukar hankalin duniya bayan bayyanarta babu Ido da Hanci a tattare da ita.

Amina na bayyana irin halin kunci da take ciki da take ciki, nunfashi na matukar yi mata wuya kasancewar bata da hanci, kana bata gani saboda bata da Ido.

A tattaunawar da akayi da Amina, ta ce ita kam mutuwa tana ganin za tafi mata sauki madadin irin rayuwar da take ciki, duba da rashin matallafi da take fama dashi.

Yadda Bidiyon Wannan Matar Da Bata Da Ido Da Hanci Ya Sanya Mutane Kuka.

Ta ce, gurin kwana, da bukatun yau da gobe suna matukar wahalar da ita, ga tsangwama da take fama da ita a mafi yawancin lokuta.

Ku kalli cikakkiyar tattaunawar da akayi da ita a wannan bidiyo da ke kasa ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡

Post a Comment

Previous Post Next Post